HUJJAR MAYAUDARI (?)
HTML-код
- Опубликовано: 10 апр 2025
- HUJJAR MAYAUDARI (?)
Welcome to Hadiza Aliyu Gabon's second official RUclips channel! Hadiza Gabon is a renowned Nigerian actress and filmmaker, famous for her exceptional performances in Hausa (Kannywood) and English (Nollywood) movies. This channel is dedicated to bringing you exclusive videos such as behind-the-scenes, live videos, interviews, short films, personal projects, and more. Subscribe now to stay updated on our latest releases! #HadizaAliyuGabon #HadizaGabon #Kannywood #HausaFilms #Nollywood #BehindTheScenes #ShortFilms #Interviews #Videos Развлечения
Allah Sarki duniya❤❤❤❤❤masha Allah sa'adatu lawan 😂😂😂😂da hadiza Gabon 🎉🎉🎉🎉🎉 maina😂😂😂😂😂Allah Yakara lpy I love so much ❤❤❤❤❤
Wallahi hadiza wan nan Abin bai dace da musulunci ba Allah ya shiryekou gaba daya
My two favorite personalities Aunty Hadizatou and Sally❤❤❤❤
Auntie hadiza Allah y Kara girma d daukaka❤
Allah sarki batun yaudara 50/50 ne hadiza & sa'adatu ,kunyiwa maina taron dangine shiyasa ya gagara yin magana so sai amma idan irin mune Daki daki zamubi abin, amma kuna wani sa in maza na daukan 60 mata 40..Allah yasa mu dace
Yaudara dolene ayanzu saboda 100/100 mata basason gaskiya
Gaskiya ne anty hadiza ❤❤❤
Aunty hadeexa I'm always with u dinai
And i like u over keda aunty sallee❤🎉
Sa a datu 😂😂hadiza ❤❤❤❤kunbir geni
Aunty Adiza always looks serious 🤣🤣🤣🤣🤣
Kunhademai Kaine kubiyu shidaya gaskiya yayi kokari hadiza gaskiya kinada wayo so sai
Wlh u r ryt @hadiza. Idan mace na sonka, toh tana sonka kawai. Idan ko bata sonka, duk kudin ka bata son ka👍👍👍
Dan allah hajiya kidankomuna hajiya hadiza
Gaskiya Gabon akwai magudi cikin wannan zaman
Is the way Sally started "me yasa kuke yaudara"? 🤣🤣🤣 gbam
ai Sallay Bata da dama 😂
@@deeadamjr ai kam fa🤣🤣🤣🤣
Wlh anti hadiza tu me plais beaucoup, qu'Allah le tout puissant vous protège contre ts mal. Amine amine
❤
Am really enjoying this 😂 oga Maina bakason Gaskia
😂
Every girl has three guys in her life. The one she loves, the one she hates, and the one she can't live without. And in the end, they are all the same guy.
Aunty Hadiza, this is a good topic to be discussed. But my observations to the session is that, you guys are almost talking at a time, which makes it like you are all arguing. It a topic, so you need to give each and everyone of you space to talk for a good coordination. Speaking at the same time makes us the views to grab some valid point. I stand to be corrected too. Many thanks and this your talk show generally is a good initiative. Weldone.
Good Say
Allah yaciriyemu gabadaya❤❤❤❤❤❤
Love is sweet but when money enter love is sweeter Wlhy kudi yayi
HHH ikon Allah done ❤
Macha Allah aikinki China kyau anman dan Allah ki gaiyoto muna jaruma amina amal domin muji qalu blanda ta sadu dachi arayuwar ta s'il te plaît pardon ok
masha Allah done ❤ ❤
I'm enjoying this😂
Yaudara yana zuwa neh saboda mind set din mutane tabbas,,,, sannan maganar mata masu posting Korean actors I think kawai it admiration neh for the actions just like wasu ke son kannywood, Nollywood, Hollywood e.t.c actors and actresses. Akaidar Islam ya kamata namiji yaje ya tambaya izinin Neman soyayya yarinyace awajan babanta..... Sannan I think in every relationship communication is the key
Is it good discussed, but of my think if no money Love is no go a far
Hmmmm halin maza,sai su
This guy is not supposed to be the one defending us. He is not experienced enough😂. Girman parlor neh. Amma ga question Dijé: kin ta6a ganin late comer talaka????😂
Again: wallahi Mr. Maina is not experienced enough on this particular topic 💔💔💔😂
Fira tayi Dad'i sosai Anty hadiza Maza musamman yanxu wlh sunfi yaudara.kingah Mazan zamfara k'arshen yaudara kenan
Gaskiya yaudara akan maza takare
I wish I met you before my wife 😂😂😂
🙌🙌✌️✌️
Anti Hadiza gaskiya wannan gayan ya birge Wallahi sosai,ina ma da ni ake wannan hira da kun sha ruwan hujjoji,dan ni ina da hujjojin da yake nuna mata sunfi maza yaudara
Amma Allah ya rabamu da sharrin let comer.
Su maina ba hujja😂😂😂😂😂😂😂
Nice one MAINA finish them😂
Assalamualaikum kubar raina hausawa saboda dasu kuke takama
Saboda kowacce kallam makaskanci sai ku danganata da hausawa pls abari ok
Hadiza da a lla yadaramata susakisaa
Wallahi bakikai Elon mosk ya kalleki baba😂
Clear truth
Please a ringa bada distance tsakaninku da maza, we are a Muslim fear God at every where you are.
Wanan gaskiya ne
Bawan Allah jikinsu ya taba junane? Pls mudinga duba positive akan komai ba negative ba
@@usman_fodio Allah yabaki hakuri
Abeg rest. Must you see faults in everything?
Hadixa thks Allah yakawo mijinagari ke da SA adatu
Wannan sai kace kaika raudaresu kabi a hankali kada sumaka duka fa 😀😀
Mln mae gemu wayan nan yan shilan sunfika baki gsky kaso ka bani mamaki sbd mu indae macene toh sae dae bayanmu a baki walla😅😅
Takwarane the talk 😁
Gaskiya shirin baiyi dadiba babu wata magana da akayi ta hankali
Kaidai maina ka bada maza wly
❤❤❤
Maina is saying the truth
Dan Allah ka dubi mutun da gemu tsarar ace yana masallaci yana karantarwa amma ya zo yana wulaƙanta gemu kaman ɗan taure
Gskia I hope Ina d time ein d xan shigo wnn room ein naku bcoz wlh I have alot to say related to dis matter
Dan Allah hadiza inasonki aman inada aure matadaya
They can't no say their couldn't find a husband time no dey wait for you oo
Yauwa mutanen mu kuntabatarmun dacewa Kuna son aunty hadiza sai yanzu naji dadi Amma mu kadan ay bazan Jin dadin shiba
Magan na uku ba haka ba ne mu maza ba ruwan mu da kudi mata son kudin balayi 😂
Assalamualaikum. Hira tayi amma ba cecekuce yakamata kuyi ba, ya kamata ace kowa ana bashi lokaci yayi magana ne ba irin wannan ba kowa na magana lokacin dayaga dama ba, domin duk cikin ku kowa ya dakko batu me muhimmanci amma wani na daƙile wani, please nan gaba a gyara mun gode Allah ya ƙara ƙarfin gwiwa.
Gaskiya da Gangan kuka nemo bara baki
Next time kukira Abdallah Amdaz
Humm Allah ya kyauta
Maina big guy
Adamawa gasky mayaudara ne😅
❤❤❤❤❤😂😂😂
A gaskiya maina nada gaskiya game da yaudaran da aka mishi cause idan da rabuwar mutunci takeso tun farko zata fada mishi ba kawai yaga anko ba dama can suna tare da saurayin Amman kuma Allah yayi ba taka bace sannan kuma akan turowa kuma ni a gaskiya idan na miji be vemin zai turo ba bazan ce ya turo ba indai ba gida bane suka ce nace mishi ya turo to a gaskiya bazan fada ba ko kuma idan wani yazo yace yanazo ya turo tou zance maka wani saurayi na yace zai turo gaskiya maganar daurewa na yin biyayya kowa na daurewa amman so so ne I really love love shi kanshi soyayyar ina san ta mayaudari bashi da wata hujja sabida yasan dama yaudaran ka zayyi kece baki sani ba shine kawai
da nabaku labarin soyayya ta zaku gane sakanin maza da mata suwaye masu yaudara 😂 mata bazasu taba yaudara inhar sonda take maka ta gaskiya ne amma abubuwan da takema kana ganin bata sonka
Ay wlhy aunty hadiza wanan Kuma Koda Zaki kwana kuna bayani bazasu ganeba bama hausawa ba wlhy dukan mutanen mu hakasuke Abu guda uku da bazasu taba fahimta ba Kuma bana tunanin zasu fahimta har sai yazo musu Abu nafarko shine aure da haihuwa da mutuwa bawanda yasan lokacin sai Allah Kuma idan Allah yace sai kin Kai sheka 40 zakiyi aure bawanda ya Isa ya canza wlhy ba aunty hadiza akwai wata mata ba fulatanace ita daddy nane sa,Ani Amma gashi da Allah yay yanzune lokacin aurenta wlhy takawomin akanko nida mata duka Kuma muntafi last Saturday ne Akai aurenta haka lamarin uban giji yake komai da lokacin sa akwai fa wa,enda sunyi aure yakai sheka ashirin Basu taba haifuwaba ba Bai Zaunabane yazauna Kuma Yana rokon Allah yabashi akwai wa,enda suke gadaon acivity kaman zasu mutu saboda ciwo wani har cewa yake Allah yadauki Raina akan wanan wahalar Yana rokon Allah Amma Bai mutuba saboda me saboda lokacin mutuwar bayiba wlhy komai yanada lokaci mutanen mu kudinga mana kekkyawan zato Allah yasa mudace tnx❤️❤️❤️🥰🥰
Wawayan banza kunyin kwaliya ba hijabi ga katan banza ba muharaminkuba kuji tsoran Allah marassa aiki
Ai ringtone sun mazaj aure ne ae , suce wae basason matansu
Hahaha 😂😂😂🎉❤
Saadatu akwai fadan Gaskiya
Hadiza Ai Dama Maina Ba mutum ne mai bakiba shiyasa gaba daya Yana maganarne kawaii Amma Shi ta Gayensa kawaii yake Kunemo mutum mai magana wanda ze ringa iya nazartar tambayan ku kuga inzaku kai Labari
Amsan tanbaya ta 2: namiji ya auri wacce take sonka ba wacce keke so ba dalili mace in tana sonka ba ta son woni zuciyar mace ba ta son maza biyu sai na miji yana son mata samada biyu.
Da gasa aka sa da naci 😂
Please a dinga kare addini wajen kare tsiraici. Asaka hijabi kuji tsoron Allah
Kungayyatoshi kuma kunqi barinsa yagayamana ynd zamu gane ana yaudarar mu.
Please saadatu your voice is too loud
Wllh hakane koku in ba Dan ruwan ldo ba da konyi aure makaryata kawai
Anty Hadiza I have a lot to say on this topic
Please ou guys should invite an intellectual, brain 🧠 box who is fit for dis essay not a celebrity
Haba Maina mike damunka haka kaketa bada amsar shirme
I wonder😂
Maina dai gaskiya ba shi da cikakkun hujjoji🤣😜
gaskai maina is right kawai abinda na fuskanta kun hanshi ya bada labarinsa abinda ya faru mata suke yaudara don ba wani namiji da ba'a yaudara ba a yanzu
Ku gayyato mana young ustax anan zaku samu hujja
Maganar gaskiya Maina you are Right!😂 but we will not agree
Aunty hadiza, I guess your friend has said it already forget about kd boys have you meet any abuja guy? Abuja big boys before omg they're final kin ji 😂 nothing but packaging!
I think you guys should aloud the guy should explain things 😂
Ya kamata agyara please
Lol 😂 tabi betrayal da GUDU 😅dramatic
Dan Allah ku Zanemin shi yaje gida da kunburarran fuska 😂😂Wai maza basa yaudara
Anty hadiza wlh kika hado da Abuja guy hmmmm angama
Les hommes du nigeria
😂😂😂😂😂😂😂😂
Pls stop deceiving you self. Mata sunfi yaudara ae duk wanda yazo indai aurenki zaiyi ae kin sani .
Wllh anty hadiza kina matukar burgeni wllh
Kano guys
😂😂😂
Mace duk karfin so da sukewa na miji xasuiya yaudaranshi wanan gaskiyane
Keffi men
Hmmm 😂😂😂
Wlhi we men we love so much sally I am a good person I am out and I love you ❤️ I want to marry you in sha Allah sally come out oo
Gsky yanzu dai kowa yana yaudara
Amma mata fa sunfi yi yanzu
Saboda ni ta faru a kaina
Ba say Daya ba kamar yadda maina ya fada
Yaya baza ayi yaudara ba an sa karya da San duniya a GABA? Mutane nawa ne da matan da mazan su ka dauki aure ibadah?
Tun da ga farkon NEMA , soyayya , an ya akwai tsoron Allah a ciki?
👍👍❤️❤️👍
😂😂😂😂kai this guy no get points
Duda ban gama jiba maina baka da fujan wllhi
😂😂😂😂😂
Matan KD ma suna da yaudara
Cameroun pro max 🤣
To me nasama Raina duk namijin dazexo yafara cemun inasonki nakasa bacci saboda ke konayi niyyar auren shi bazan aure Shiba yaudara ce